Hello Fam. i bring greetings to you All am Josep2014 and also I will do a cover of a song titleMASOYINA by Solomon Lange it's a good sound saying God is my lover my hope my confidence and my everything, he has loved us since from day one up to this moment that's why I called him Jesus my lover hope my presentation will suit you Thanks and remain bless.
lyrics
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai O yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)
Yesu mai jin adu'a, kai ka share hawaye Yesu mai fansa, kai ne makiyayi na Ya yesu, mai mulki, babu kamar ka Ni bazanji tsoro ba, kana tare dani
Ba zaka yashe niba, ni bazanji tsoro ba Kaine masoyi na, bazaka yashe niba Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
There's a song in my heart for you, today my Father There's a melody in my heart just for you, today my Father Nothing else can satisfy Only you can satisfy You turn my night into day You turn my morning to dancing You mean more than life to me My Father I love You
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Ya Yesu ya Yesu ya Yesu hey (ba wanda zaya rabani dakai)
Ya Yesu ya Yesu (ba wanda zaya rabani dakai) Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Source: Musixmatch https://youtu.be/HmcEGL1OM3I?si=hTelJJPyjrxOpSo6
▶️ 3Speak