Afritunes Week 182. Mr442 Our Father (cover song)

@scottykriz · 2025-09-05 12:44 · AFRI-TUNES

▶️ Watch on 3Speak


Hello guys Its Afritunes Week 182, I would to share a cover song of our father by Mr442. Its a song i tried presenting some time back, though I tried it with an instrumental, now I have decided to share this song in an acapella version, I hope you all enjoy my presentation. Stay blessed and may God bless us all.

Our Father Lyrics • Lyrics ... Our Father This type of music nawa (sic nawa) So nike ya karɓu a ghana Nida turawa duk mu gana 4 4 2 Ya ubangiji kazo ƙasa ka taimake mu Munsha kansu sunata so su yaudaremu Turawan nan da mun shige suka karɓemu In mun shiga mun tsaya ilahu su tarbemu Lokacima ya ƙure sha biyu (12) ne nan kawai Anayin shi a nan kawai A zabge ta fashe kawai Sauti na ziga ta Chaji na ziga ta Ni bana taktaka Tafaɗi kar a ɗagata Gilli gilline Ɓarauniyar mawaƙa Ta wanke tabi lungu A kama ayi sulhu Wai yane yayane Ko sunsha shatane Wai yane yayane 442 shata Our Father This type of music nawa (sic nawa) So nike ya karɓu a ghana Nida turawa duk mu gana In mun shiga mu kula alaka Arewa tazo da dabara Kamin muje mu chanza dabara Mu chanza dabara Yan duwa ne Ashe sun dade Suna yada na 442 da pama Sakiyan dara rubutu Da pafin chiki awanku In na pada za'ah gamsu Ni che kida da langu Kowa na biya na Shi dabaru In har na che yakaru Ina son in pasa taru Ni ne sai ya paru Ni ne sai na rikida Nasan zan sha magana Kuma na sha wahala Ane kama dallar na Gilli gilline Ɓarauniyar mawaƙa Ta wanke tabi lungu A kama ayi sulhu Wai yane yayane Ko sunsha shatane Wai yane yayane 442 shata Our Father This type of music nawa (sic nawa) So nike ya karɓu a ghana Nida turawa duk mu gana In mun shiga mu kula alaka Arewa tazo da dabara Kamin muje mu chanza dabara Mu chanza dabara Our Father This type of music nawa (sic nawa) So nike ya karɓu a ghana Nida turawa duk mu gana


▶️ 3Speak

#afritunes #music #neoxian #creativecoin #proofofbrain #palnet #vyb #3speak
Payout: 4.459 HBD
Votes: 200
More interactions (upvote, reblog, reply) coming soon.