Hello everyone, welcome to Gems community! I go by the name Success 978654. Today, I will be singing a song with the title "Dan Gata," which means "Son of Privilege." The song is written by Jeremiah Gyan.
What do you think might inspire a song like "Dan Gata"? Perhaps the theme of privilege and its implications resonates with personal experiences or observations.
As for me, I selected this song to minister on the Hive blockchain in Gems community because its message sparks reflection and conversation. I'm excited to share my interpretation and hear yours!
To all participants, I offer these words of encouragement: keep sharing your talents and passions, inspiring each other with your unique voices. Your contributions enrich this community!
I'd like to appreciate the Gems community leaders and curators for their dedication to promoting and supporting artists like us. Thank you for your hard work and commitment! Lyrics:
Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina (Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina) Ran da na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana (Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina) Ai-Yeh Ai yau na gane Wai ni 'dangata ne Sarkin ya hayya, ai shi babana ne Ai-Yeh Ai yau na gane Wai ni dangata ne Sarkin ya hayya ai shi babana ne Zan je London, suka hana ni ma fa banida visa Wai ubana bashi da naira Talauchi banida sisi I went to my neighbour, Amitabh Bachchan na action Kallon film din kwadayi ne Wai na zo don sun dafa masa Ai da gidan ubana ne da wa ya isa ya kulle kofa lallai Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina Randa da na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana (Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina) Akwai dadi gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai Salama gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai haske gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai hutu gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Sun kulle kofa wai talauci ya cije ni Har mu da bidiyo sai black and white telebijin Mun je kallon Rambo, wai mu kalla can daga windo Makarantan ma muna nema suka hana wai state of origin Toh da nan gidan ubanane mai gori sai ya bani hanya gaskiya Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina Kuma na idar da aiki na ai ni zan koma gidan babana Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina Oh waoh Akwai dadi gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai salama gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai haske gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai hutu gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Ok Bawani wai-wai; Gamu a nan kuma dai-dai Before I had one-square meal I had to go through what they call raba dai-dai huh Krismas da awapa Wandon ma satan yadi Huh, suka kira mu banza Wai dare da rana gwaza Ne muke ci and now we going internationally We started from the bottom now we heading to the top Now they call us the greatest Yes, that's what I mean Ooook Yanzu mune yan gata Arziki kamar Dantata Kawo molo da algaita Rangada kamar Mamman Shata Yeahhhhhh Ai yau ni na gane, wai ni dan gata ne Sarkin Aljanna ai shi baba na ne Ai yau ni na gane, wai ni dan gata ne Sarkin Aljanna ai shi baba na ne Suna na 'dangata ne kuce Sunana 'dangata ne Sunanki wanene ke Suna na 'dangata ne Sunan ka wanene kai Suna na 'dangata ne Suna na 'dangata ne Suna na 'dangata ne
Video link: https://youtu.be/8XDj81Cc8vI?feature=shared
▶️ 3Speak