Hi everyone, welcome to Hive Music Community. My name is T. Grace and today I'm going to sing a song cover by Minister Abel Namandi titled "Jani Kusa Deka Yesu" It means "Draw me closer to you Lord". This song is a heart cry that as a Christian is a heart cry to be closer to Jesus. No matter the circumstances, no matter where we find ourselves, it's a heart cry to be closer to Jesus.
at times if you're passing through a lot of difficult things we don't need to run away from the presence of the lord but we are supposed to come to the presence of the lord because the presence of the lord is our advantage and whatever thing that we're going to do we should know that it's only god that can save it's only god that can direct it's only god that can help us and it's only god that can
make a way when it seems to be no way so let's come to let's draw ourselves to jesus and he will draw near to us
Lyrics
Jani kusa da kai Yesu dare da rana 2 Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya Jani kusa da kai Yesu dare da rana Adu’a na dare da rana, kada ka bar ni in lallace... jani kusa da kai Yesu dare da rana Ohhhhhh.... Hehhhhhhhh.... Adu’a na dare da rana, kada ka bar ni in ja da baya Jani kusa da kai Yesu dare da rana Adu’a na dare da rana, zan bi Yesu, ai ni zan bi Yesu ohhhhhhh dare da rana Jani kusa da kai Yesu dare da rana 2 Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya Jani kusa da kai Yesu dare da rana Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya (Oh kusa da kai) Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya (Jani kusa da kai) Jani kusa da kai yesu dare da rana (Kulayomi jani kusa) Jani kusa da kai Yesu dare da rana (ai adu’a ta ya yesu) Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya Jani kusa da kai Yesu dare da rana (Adu’a ta a zuciyana) Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya (Ya yesu jani) Jani kusa da kai Yesu dare da rana (Oh ya Yesu jani) Jani kusa da kai Yesu dare da rana (Oh ya yesu jani) Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya (Ka chika ni da ruhunka) Jani kusa da kai Yesu dare da rana (Zumunta da kai nake nima) Jani kusa da kai Yesu dare da rana (Zumunta da yesu nake so) Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Source [https://gospelsongs.com.ng/abel-namadi-jani-kusa-lyrics/]
https://youtu.be/ZFX1_UNp-zw?si=tuOgkpnD7SB7Gqyj
▶️ 3Speak