Hello my lovely friends, you are all welcome to my blog. This is music festival week 33 round 1 and I'm super excited to be part of this week entry... I so much love this community because of the amazing feature attached to the community to bring different people with different gifts and talents. I must say the fact that through this community I have meet alot of lovely friends very nice to associate with..
Let me share I bit challenge I face before publishing this video😪 I tried a complex time but it's not working due to my sound garget have been corrupt it was so annoying.. After taking my time to create content I will find out that the device has not record anything 😊 But I'm very happy because I later on succeed..
So today I will be singing this amazing song by Ezekiel Anthony with the song title (sauko da ruhun ka) which means oh lord let your glory come upon us, so the we will be strong to defeat our enemies.. Its really an amazing song because we all need God's back up to conquere our enemies in life.. Song lyrics.. Ya Yesu gani na zo, da duk kowa ce kasawata, Domin neman gafara ta wurin alherin ka Bayyana ikon ka yau, don ka kone duk muguntata, sai ka cika ni da duka rayuwan ka
CHORUS Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina, Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya, Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
Karfi na iyawata, har ma duka da adlci na, Duk sun kasa cika to bukatar shari’ar ka, Cikin alherin ka ne, akwai cikakiyar gafara, Cikin ta kuwa ake iya bin nufin ka.
Girma da da rajar ka, duk ka barsu cikin sama can Har ka sauko duniyan nan duk domin ce ton mu Wahalar kan giciye da mutwar da kayi domi na Wannan kauna lallai babu misalin ta
Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina, Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya, Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
Cikin mulkin sama can, yabon nasaran ka ake yi Wannan nasara itace nasara ta a yau Yabon k azan rika yi, cikin tunanin furci da Aikata nufin ka daga yau har aba da
Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina, Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya, Cikin sunan Allah Uba ma daukak
Video source https://www.youtube.com/watch?v=OpVh_xxQFjs
Thank you all for watching
▶️ 3Speak